Stella Dimoko Korkus.com: Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Advertisement

Advertisement - Mobile In-Article

Thursday, October 26, 2017

Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Assalamu alaikum jama'ar SDK, da fatar kuna lafiya. 





Na kawo maku babbar gaisuwa daga jihar Eko. Yaya ake ji da shigowar hunturu? Ina fatar duk a shirye muke. 

Mutanen Arewa da ke SDK, mu nuna kauna ma kowane bil' adaman da muka gani, mu zauna lafiya, mu yi nesa da zanga zanga. Tashin hankali bata da riba . Mu yi zaman lafiya da kowa, ko kabilarka ka ce ko ba kabilar ka bace.
Matasa, a nemi abin yi, akwai abubuwa dayawa da zaku yi domin samin abin zaman gari. A bar shan kwayoyi domin suna bata rayuwar mutum.

 A zauna lafiya. Sai na sake rubutowa. Nice taku Hajiya Halima.




*Sannu...Kai!!!
Minini?

31 comments:

  1. Yayade. kwontinu

    walahi talai they are failed

    ReplyDelete
    Replies
    1. yaya game da wannan, je fuck kanka ka arewacin shugaban kai.

      Delete
    2. Na gaishe ki Hajia Halima. Na gai da duk mutanin Hausa a blog Na SDK. Sannu ku fa, ku ji dadin yamman ku.

      Delete
  2. Lobatan! Ikoja aye leleyi, sanuu mu people.

    ReplyDelete
  3. Daalu nu o!
    Saanu !!!
    👏👏👏
    SDK blog is "vassata" ( in BV sweetie voice) LMAO 😁

    ReplyDelete
    Replies
    1. Nwa ada Amanda Favour na eziokwu SDK blog is FIRMOUSLY VASSATA and can not be ROBBERED.

      Kajikwo?

      Saanu debut.

      Delete
  4. Salaam
    Ba shiga
    Ba turanka
    Ba maigida
    Ba tuaren wuta

    ReplyDelete
  5. Toh Hajiya Halima, in bamu da abin yi, zaki nemo mana ne?

    ��������

    ReplyDelete
  6. Who wrote this? Na google translate the person use

    ReplyDelete
  7. Sanu Hajia Halima.
    Yaya De?

    She says: Greetings from Lagos. She brings you love and peace from The North that she's from.

    How are you getting ready for the harmattan season that is coming soon.


    Live to love one another, do not do drugs, no violence, no war.

    Stay healthy till I write in again.


    Peace out
    Hajia Halima

    ReplyDelete
  8. Inna kwana hajia halima, dafatar kin tashi lafiya?

    ReplyDelete
  9. WAZOBIA things kenan!😁😎 Alaikun salam Hajiya Halima. Wanda ba sua so zaman lafiya fa? ya za yi da su. Hehehe! Toor na ji. Ki huta lafiya.

    ReplyDelete
  10. Hajiya Halima, lalai kam babar shawara ce wannan shawarar taki. Matasa su bar zama kasha wando. Rashin abin yi ke kawo isgalanchi da shan kwayoyi. Yaro da ya tashi da safe ya kama abin yi, bazai taba shiga halin da nasani ba. Toh sai dai kuma mu yi addu'a Ubangiji Allah ya kiyaye kuma ya shirye mu duka. Amin

    ReplyDelete
  11. Saanu daiki
    Yaya de
    Yaya gida,Martha,yaro
    Lafia lay
    Ruwa kun binchi
    Yaya kasua

    Hehehehehhe loving this,hope I know what I am saying

    ReplyDelete
  12. This is one language i like but can't speak.
    Who will yeah me Hausa?

    ReplyDelete
  13. Mun gode Hajia Halima.
    Gaskiakam tashin hankali bata da riba, Allah ebamu hankuri.

    Mutani arewa nna gesuwa!

    ReplyDelete
  14. Tor mun ji mun gode. Da fatar kina lafiya yanda muke nan lafiya.

    A huta gajiya!!! Wassallam!!

    ReplyDelete
  15. Yowa! Mushigo.
    Sanu ku duka, ya Harkoki ku,stella mungode de kawor mana arewa achikin sdk.ubangiji ye ba mu abubuwa wande muna nima, masucnima yara allah ye gi kuka ku. Sai anjima ku

    ReplyDelete
  16. My pellow feople of Nageria! Yaya kuke? A kwana lafia? Yaya burantashi dey kayan mata? Yowaaaaaaa!

    ReplyDelete
  17. Any yanrinya here? I know they can suck ponyor like their lives depends on it.... I love me some benue /kaduna babes... Forget their ijab.. They can suck eeh.... With their tiny breast


    @ANONYMOUS ORUBEBE

    ReplyDelete
  18. walaikum salam, hajiya halima. Allah ya kara junar mu a kasar Nijeriya. SDK toh, allah ya kara mi ki zaman lafiya, gaskiya kina kokari da blog wannan.

    Ni ce Iuleha virologist. Aka aife ni a maiduguri amma ni yar Edo (yar owan-west, babu shaka). Hajiya Halima ina gaisa. sai watarana ko?

    ReplyDelete
  19. Jama'a yaya dei.
    Bani da Lafiya fa. Jiya na cin alele da sokara da miyan kubewa. Na tashi yau da ciwon ciki da kuma ciwin kai. Ban taba cin kwomi tun da rana kuma ba na jin yunwa. Ina son in yin tafiya gobe da safe. zan iya zaune a cikin mota daga nan zuwa Abuja kuwa?

    ReplyDelete

Disclaimer: Comments And Opinions On Any Part Of This Website Are Opinions Of The Blog Commenters Or Anonymous Persons And They Do Not Represent The Opinion Of StellaDimokoKorkus.com

Pictures and culled stories posted on this site are given credit and if a story is yours but credited to the wrong source,Please contact Stelladimokokorkus.com and corrections will be made..

If you have a complaint or a story,Please Contact StellaDimokoKorkus.com Via

Sdimokokorkus@gmail.com
Mobile Phone +4915210724141