Stella Dimoko Korkus.com: Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Advertisement

Advertisement - Mobile In-Article

Thursday, October 26, 2017

Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Assalamu alaikum jama'ar SDK, da fatar kuna lafiya. 

Na kawo maku babbar gaisuwa daga jihar Eko. Yaya ake ji da shigowar hunturu? Ina fatar duk a shirye muke. 

Mutanen Arewa da ke SDK, mu nuna kauna ma kowane bil' adaman da muka gani, mu zauna lafiya, mu yi nesa da zanga zanga. Tashin hankali bata da riba . Mu yi zaman lafiya da kowa, ko kabilarka ka ce ko ba kabilar ka bace.
Matasa, a nemi abin yi, akwai abubuwa dayawa da zaku yi domin samin abin zaman gari. A bar shan kwayoyi domin suna bata rayuwar mutum.

 A zauna lafiya. Sai na sake rubutowa. Nice taku Hajiya Halima.
*Sannu...Kai!!!
Minini?

31 comments:

 1. Yayade. kwontinu

  walahi talai they are failed

  ReplyDelete
  Replies
  1. yaya game da wannan, je fuck kanka ka arewacin shugaban kai.

   Delete
  2. Na gaishe ki Hajia Halima. Na gai da duk mutanin Hausa a blog Na SDK. Sannu ku fa, ku ji dadin yamman ku.

   Delete
 2. Lobatan! Ikoja aye leleyi, sanuu mu people.

  ReplyDelete
 3. Meche ka linju feli doba kwa jika


  Lol

  ReplyDelete
 4. Daalu nu o!
  Saanu !!!
  👏👏👏
  SDK blog is "vassata" ( in BV sweetie voice) LMAO 😁

  ReplyDelete
  Replies
  1. Nwa ada Amanda Favour na eziokwu SDK blog is FIRMOUSLY VASSATA and can not be ROBBERED.

   Kajikwo?

   Saanu debut.

   Delete
 5. Salaam
  Ba shiga
  Ba turanka
  Ba maigida
  Ba tuaren wuta

  ReplyDelete
  Replies
  1. Toh

   Ka ji kwo?

   Ba Mata.

   Yaya alfoki?

   Delete
 6. Toh Hajiya Halima, in bamu da abin yi, zaki nemo mana ne?

  ��������

  ReplyDelete
 7. Who wrote this? Na google translate the person use

  ReplyDelete
 8. Sanu Hajia Halima.
  Yaya De?

  She says: Greetings from Lagos. She brings you love and peace from The North that she's from.

  How are you getting ready for the harmattan season that is coming soon.


  Live to love one another, do not do drugs, no violence, no war.

  Stay healthy till I write in again.


  Peace out
  Hajia Halima

  ReplyDelete
 9. Toh, Hausa fa?
  Yo wah.

  Yaya de?

  ReplyDelete
 10. Inna kwana hajia halima, dafatar kin tashi lafiya?

  ReplyDelete
 11. WAZOBIA things kenan!ğŸ˜ğŸ˜Ž Alaikun salam Hajiya Halima. Wanda ba sua so zaman lafiya fa? ya za yi da su. Hehehe! Toor na ji. Ki huta lafiya.

  ReplyDelete
 12. Lafiya lo
  Alaikum Salam.

  Yaya kasuwa?

  Inakwana?

  ReplyDelete
 13. Hajiya Halima, lalai kam babar shawara ce wannan shawarar taki. Matasa su bar zama kasha wando. Rashin abin yi ke kawo isgalanchi da shan kwayoyi. Yaro da ya tashi da safe ya kama abin yi, bazai taba shiga halin da nasani ba. Toh sai dai kuma mu yi addu'a Ubangiji Allah ya kiyaye kuma ya shirye mu duka. Amin

  ReplyDelete
 14. Saanu daiki
  Yaya de
  Yaya gida,Martha,yaro
  Lafia lay
  Ruwa kun binchi
  Yaya kasua

  Hehehehehhe loving this,hope I know what I am saying

  ReplyDelete
 15. This is one language i like but can't speak.
  Who will yeah me Hausa?

  ReplyDelete
 16. Mun gode Hajia Halima.
  Gaskiakam tashin hankali bata da riba, Allah ebamu hankuri.

  Mutani arewa nna gesuwa!

  ReplyDelete
 17. Tor mun ji mun gode. Da fatar kina lafiya yanda muke nan lafiya.

  A huta gajiya!!! Wassallam!!

  ReplyDelete
 18. Yowa! Mushigo.
  Sanu ku duka, ya Harkoki ku,stella mungode de kawor mana arewa achikin sdk.ubangiji ye ba mu abubuwa wande muna nima, masucnima yara allah ye gi kuka ku. Sai anjima ku

  ReplyDelete
 19. My pellow feople of Nageria! Yaya kuke? A kwana lafia? Yaya burantashi dey kayan mata? Yowaaaaaaa!

  ReplyDelete
 20. Any yanrinya here? I know they can suck ponyor like their lives depends on it.... I love me some benue /kaduna babes... Forget their ijab.. They can suck eeh.... With their tiny breast


  @ANONYMOUS ORUBEBE

  ReplyDelete
 21. walaikum salam, hajiya halima. Allah ya kara junar mu a kasar Nijeriya. SDK toh, allah ya kara mi ki zaman lafiya, gaskiya kina kokari da blog wannan.

  Ni ce Iuleha virologist. Aka aife ni a maiduguri amma ni yar Edo (yar owan-west, babu shaka). Hajiya Halima ina gaisa. sai watarana ko?

  ReplyDelete
 22. Jama'a yaya dei.
  Bani da Lafiya fa. Jiya na cin alele da sokara da miyan kubewa. Na tashi yau da ciwon ciki da kuma ciwin kai. Ban taba cin kwomi tun da rana kuma ba na jin yunwa. Ina son in yin tafiya gobe da safe. zan iya zaune a cikin mota daga nan zuwa Abuja kuwa?

  ReplyDelete

Disclaimer: Comments And Opinions On Any Part Of This Website Are Opinions Of The Blog Commenters Or Anonymous Persons And They Do Not Represent The Opinion Of StellaDimokoKorkus.com

Pictures and culled stories posted on this site are given credit and if a story is yours but credited to the wrong source,Please contact Stelladimokokorkus.com and corrections will be made..

If you have a complaint or a story,Please Contact StellaDimokoKorkus.com Via

Sdimokokorkus@gmail.com
Mobile Phone +4915210329280