Stella Dimoko Korkus.com: Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Advertisement

Advertisement - Mobile In-Article

Thursday, 26 October 2017

Shawara Ga JAMA'AR Arewa Da Ke SDK

Assalamu alaikum jama'ar SDK, da fatar kuna lafiya. 

Na kawo maku babbar gaisuwa daga jihar Eko. Yaya ake ji da shigowar hunturu? Ina fatar duk a shirye muke. 

Mutanen Arewa da ke SDK, mu nuna kauna ma kowane bil' adaman da muka gani, mu zauna lafiya, mu yi nesa da zanga zanga. Tashin hankali bata da riba . Mu yi zaman lafiya da kowa, ko kabilarka ka ce ko ba kabilar ka bace.
Matasa, a nemi abin yi, akwai abubuwa dayawa da zaku yi domin samin abin zaman gari. A bar shan kwayoyi domin suna bata rayuwar mutum.

 A zauna lafiya. Sai na sake rubutowa. Nice taku Hajiya Halima.
*Sannu...Kai!!!
Minini?

31 comments:

Yori Yori Princess Loveme Jeje said...

Yayade. kwontinu

walahi talai they are failed

Miss Ess said...

Lobatan! Ikoja aye leleyi, sanuu mu people.

EsE EsSAy said...

Meche ka linju feli doba kwa jika


Lol

amanda favour said...

Daalu nu o!
Saanu !!!
👏👏👏
SDK blog is "vassata" ( in BV sweetie voice) LMAO 😁

Blackberry said...

Salaam
Ba shiga
Ba turanka
Ba maigida
Ba tuaren wuta

Just Glamour said...

Ba kwomi,ina zuwa,abinchi yazo

EESAH (Mr Nobody) said...

Toh Hajiya Halima, in bamu da abin yi, zaki nemo mana ne?

��������

SWAG LAFRESH said...

Who wrote this? Na google translate the person use

Anonymous said...

Sanu Hajia Halima.
Yaya De?

She says: Greetings from Lagos. She brings you love and peace from The North that she's from.

How are you getting ready for the harmattan season that is coming soon.


Live to love one another, do not do drugs, no violence, no war.

Stay healthy till I write in again.


Peace out
Hajia Halima

Chike TEFLON said...

Toh, Hausa fa?
Yo wah.

Yaya de?

Chike TEFLON said...

Toh

Ka ji kwo?

Ba Mata.

Yaya alfoki?

Esther Mgbolu said...

Assalamu alaikum!nagode,nnazua

phinite said...

Inna kwana hajia halima, dafatar kin tashi lafiya?

SANDY YO said...

WAZOBIA things kenan!😁😎 Alaikun salam Hajiya Halima. Wanda ba sua so zaman lafiya fa? ya za yi da su. Hehehe! Toor na ji. Ki huta lafiya.

Chike TEFLON said...

Lafiya lo
Alaikum Salam.

Yaya kasuwa?

Inakwana?

Chike TEFLON said...

Nwa ada Amanda Favour na eziokwu SDK blog is FIRMOUSLY VASSATA and can not be ROBBERED.

Kajikwo?

Saanu debut.

Amaka Hundeyin said...

Sai munkashigo?

Mama Ke said...

Hajiya Halima, lalai kam babar shawara ce wannan shawarar taki. Matasa su bar zama kasha wando. Rashin abin yi ke kawo isgalanchi da shan kwayoyi. Yaro da ya tashi da safe ya kama abin yi, bazai taba shiga halin da nasani ba. Toh sai dai kuma mu yi addu'a Ubangiji Allah ya kiyaye kuma ya shirye mu duka. Amin

Olori Orente said...

Saanu daiki
Yaya de
Yaya gida,Martha,yaro
Lafia lay
Ruwa kun binchi
Yaya kasua

Hehehehehhe loving this,hope I know what I am saying

Shirley said...

This is one language i like but can't speak.
Who will yeah me Hausa?

Nemerem said...

Mun gode Hajia Halima.
Gaskiakam tashin hankali bata da riba, Allah ebamu hankuri.

Mutani arewa nna gesuwa!

Fancyface said...

Tor mun ji mun gode. Da fatar kina lafiya yanda muke nan lafiya.

A huta gajiya!!! Wassallam!!

Mr A said...

Yowa! Mushigo.
Sanu ku duka, ya Harkoki ku,stella mungode de kawor mana arewa achikin sdk.ubangiji ye ba mu abubuwa wande muna nima, masucnima yara allah ye gi kuka ku. Sai anjima ku

GODMADECHIC said...

My pellow feople of Nageria! Yaya kuke? A kwana lafia? Yaya burantashi dey kayan mata? Yowaaaaaaa!

SHAKITI BABY said...

Minini su nai ki?

Anonymous said...

Any yanrinya here? I know they can suck ponyor like their lives depends on it.... I love me some benue /kaduna babes... Forget their ijab.. They can suck eeh.... With their tiny breast


@ANONYMOUS ORUBEBE

Anonymous said...

walaikum salam, hajiya halima. Allah ya kara junar mu a kasar Nijeriya. SDK toh, allah ya kara mi ki zaman lafiya, gaskiya kina kokari da blog wannan.

Ni ce Iuleha virologist. Aka aife ni a maiduguri amma ni yar Edo (yar owan-west, babu shaka). Hajiya Halima ina gaisa. sai watarana ko?

Anonymous said...

yaya game da wannan, je fuck kanka ka arewacin shugaban kai.

Nosey said...

Na gaishe ki Hajia Halima. Na gai da duk mutanin Hausa a blog Na SDK. Sannu ku fa, ku ji dadin yamman ku.

kuluwa ibrahim said...

Sannu malama, angaishe ki

miss Aboki the great said...

Jama'a yaya dei.
Bani da Lafiya fa. Jiya na cin alele da sokara da miyan kubewa. Na tashi yau da ciwon ciki da kuma ciwin kai. Ban taba cin kwomi tun da rana kuma ba na jin yunwa. Ina son in yin tafiya gobe da safe. zan iya zaune a cikin mota daga nan zuwa Abuja kuwa?

Related Posts Plugin for WordPress, Blogger...